Term And Conditions

Home Siyasa Kwankwaso Zai Yi Gangamin Kaddamar Da Takarar Shugaban Kasa A Abuja Kwankwaso Zai Yi Gangamin Kaddamar Da Takarar Shugaban Kasa A Abuja AREWARULERS August 27, 2018 ,Siyasa Kwankwaso Zai Yi Gangamin Kaddamar Da Takarar Shugaban Kasa A Abuja. Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa zai gangamin kaddamar da takarar shugaban kasa a Abuja ranar Laraba. Binta Sipikin ta bayyana haka a takarda da ta saka wa hannu a madadin Kwankwaso. Sipikin ta ce babban dalilin da ya sa za a yi kaddamarwar a gari Abuja shine don nan ne mahada. ” Abuja ne babban birnin tarayyar Najeriya sannan mahada. Tunda takarar na kasa ne kowa ya taso Abuja zai fi masa saukin zuwa. ” Taron ba ta Kano ba ce, taro ne da ya shafi kasa baki daya, shine yasa muka zabi muyi a Abuja.” Inji Sipikin. Za ayi taron ne ranar Laraba, a filin Eagle Square dake Abuja


0 comments:

Post a Comment