Video:- Zuma Ya Da Baibaye Barawo Da Yayi Sata Gidan Mai Kudi

Wannan Bawan Allah Da Kuke Ganin HOtonsa A nan Da Video shine Barawon Da Ya He Gidan Wani Mai Kudi yayi sata.

Bayan Yayi Sata Yaje abinshi, Ya Dawo Gida Zai Chanza Kaya Ya Sake Fita Waje Sai Kawai (Zuma) Yazo Ya Dabai Baye masa jiki  Kaman Da Ya Faru da Wani Shima Da Ya Saci Mota.

Wannan Shi Dai Ya Shiga Falon Wani Mai Kudi Ne Yayi Mashi Satar Kayan Kallo Da Radio Tape da Dai Sauran Kayan Falo, Ga Dai Video Nan Ku Kalla Kuga Yadda Wannan Abin Ya Faru.


Download Video Here

Share this


0 comments:

Post a Comment