Video:- Wadda Ta Kashe Mijinta Bayan Bikin Aure

Wannan Video Bikin Wadda ta Kashe mijinta ke nan bayan Angama shagulgullan Aure.

Wannan ya biyo Bayane yayinda amarya Ta Duba Wayar mai gd ta Taga Abubuwa Da Bai Kamataba Saboda zafin kishi sai ta dauki wuka ta Kashe mujinta.

Abin Sam Baiyi kyauba mata Rauni gareku, Ya Kamata tajure karta Dau hukunci Da Kanta Amman sai Taki yin Hakan zuciya ta rufe ta Afkama mai gidanta wuka Wanda tazama sanadiyar rasa ransa Har  Ga Allah.

Download this Video below, mata sai akiyaye Kuma Ajure wannan Idan Abu ya cimiki Rai To Bai Kamata Ki dauki hukunci da kankiba Kamata yayi Ki nemi manya Ko Ki kai kukanki Gun Allah Shikadai zaimiki Magani, Amman Ba Wannan Matakin da Wannan Ta Dauka Ba, Ku sauke video Ku Kallah kuga yadda Anka Gudanar da biki bayan Haka sai ta kasheshi.


DOWNLOAD VIDEO

©Pressloaded.com

Share this


0 comments:

Post a Comment