Video:- Maryam Sanda Cikin Kotu Tana Karanta "Alkur'an Mai Tsarki" Lokacin Shari'a


Video Kenan Yayinda Anka Gurfanar Da "Maryam Sanda" A Gaban Kotu Wannan Al'amari Ya Farune Bayani Tuhumarta Da Akeyi Da Laifin Kashe Mijinta Mai Suna "Bilyaminu" Mazauna Jahar Abuja Babban Birnin  Taraiyah.

Har Wayau Dai  Ba'Kai Karshen Wannan Shari'a Ba, Haka Kuma Kotu Ta Daga Zamani Zuwa Wani Lokaci Dan Gaba Kadan.

Wannan Gajeren Video Ne Inda Wadda Ake Tuhima Dayin Kisa Take Dauke Da Alkur'an..!! Mai Tsarki, Da Kuma Diyarta Da Suka Samu Tsakaninta da Margyayi 'Bilyaminu'.

Kuyi Download KubKallah Haka Kuma Kuyi Share Zuwaga 'yan Uwa Domin A Guji Shiga Wannan Hali.
Download Video Now

©Pressloaded.com

Share this


0 comments:

Post a Comment