[Music] Hamisu Breaker Kukan Kurciya Jawabi Ne

Yazama Dole A Yabashi, Shi Hamish Breaker Domin Yabon Gwani Yazama Dole.

Wannan Waka CE Ya Shirya Ga Makiyansa Wanda Bai Sani Ba Da Wandanda Ya San Da Su Domin Kowa Nada Makiya Sai Dai wasu Baka Sansuba.

Amman Wannan Mawakin HamisubYa Danyi Tsokaci A Kan Makiyansa Domin Tinza'ana Ake Shiri Ba Sai Andawo Ba.

Ku Sankami Wannan Waka Ku Saurareshi Kuji.

DOWNLOAD MP3 HERE

Share this


0 comments:

Post a Comment